
Masu daawar fitar da Dantakarar gwamna a Apc tun yanzu sunyi riga Mallam masallaci ai duk gaggawar unguwar zomo tajira a haihu Apc Bazawarace mai yanci kowa nada ikon nemanta Musamman Murtala Garo dan yafi kowa chanchanta 2027 bansaniba ko masu wannan daawar basu gamsu da nagartarsa bane kokuwa sun samu sahalewarsa ne? Haka zalika ma Barau jibrin Abba bichi suma suna da nagarta da sauran masu bukata dan haka ajira lokaci Shehu isah Driver

