Screenshot 20251123 205236

  1. Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa shekarar 2026 za ta bude sabon babi na karuwar tattalin arziki mai karfi, inda gwamnatinsa za ta kara rage hauhawar farashi.

A sakon sabuwar shekara da ya aikewa ’yan kasa, Tinubu ya ce yana da kwarin gwiwa cewa hadin kan al’umma zai sa shekarar ta zama ma fi alheri.

Ya bayyana cewa a 2025, Gwamnatinsa ta aiwatar da manyan gyare-gyaren tattalin arziki, ta sake daidaita harkokin kudi, kuma ta samu ci gaba.

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version