By Aminu Dahiru

Hotunan yadda mai girma tsohon gwamnan Kano kuma tsohon shugaban jam’iyyar APC ta Kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje CON, yake sanya albarka a takardar kama aiki na Prof. Yahaya Isa Bunkure a matsayin shugaban jami’ar ilimi ta tarayya dake Zaria, tare da rakiyar Ministar Abuja Dr. Mariya Mahmud Bunkure da dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Rano/Kibiya/Bunkure, Rt. Hon. Kabiru Alhassan Rurum.
Aminu Dahiru
Visual Communication Aide to Dr. Abdullahi Umar Ganduje, CON
4th September, 2025