
Yadda Ministan Abuja, Nyesom Wike DR Mariya Bunkure Suka Kammala aikin gyaran Cibiyar Tace Ruwan Sha ta Biyu da ke Madatsar Ruwa ta Lower Usuman Dam, a garin Ushafa, Karamar Hukumar Bwari, Abuja, a yau Talata 19/8/2025.
- Wannan aikin na nufin ƙara ƙarfin samar da ruwan sha mai tsafta ga mazauna Abuja da kewaye.