Share Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp Ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN), ta ce aƙalla mutum 227 da suka haɗa da ɗalibai da malamai ƴanbindiga suka sace lokacin da suka kai hari makarantar St. Mary da ke garin Papiri a jihar Neja. Ƙarin bayani – https://bbc.in/3XwoX9H
Yadda Hatsarin motar Trailer makare da kaya yayi sandiyar Mutuwar mutane a Mile 3 Sabuwa dake cikin garin Gombe.
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Kano (PCACC) Ta Fara Bincike Kan Tsohon Shugaban Ma’aikatan Jihar
Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero ya jaranci Bude Karatun Qur’ani dubu Goma da aka fara yau 1 ga watan zul-hajj.
Gaisuwar da na yi wa Sanusi a taro ba ta na nufin mubaya’a nai masa a matsayin shi ne Sarkin Kano ba – Ganduje