Share Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp Karamar Ministar Babban Birnin Tarayya, Dr. Mariya Mahmoud Bunkure, ta taya al’ummar Musulmi murnar zagayowar watan Maulidin Annabi Muhammad SAW.
Kungiyar Samarin Tijjaniyya ta Kasa ta yabawa Gwamnan Kano Abba bisa karbar Mauludin Shehu Ibrahim Inyas na wannan shekara a Kano
Mai Martaba Sarkin Daura Alhaji Dr. Umar Farouk Umar ya nada Sheikh Abdulkadir Jiyali a Matsayin Sarkin Takutahar Kasar Hausa.
Rt. Hon. Alhassan Ado Doguwa ya kudurin gaggawa ga Majalisar Wakilai ta Kasa domin ta Sahale a sake Gina Gadojin Yankin Yaryasa dake Karamar Hukumar Tudun Wada: Auwalu Ali Sufi
Jam’iyyar ADC a Kano tayi Watsi Da Kwamitin Riko na Naja’atu Muhammed, Ta Kuma Bayyana shi a Matsayin Haramtacce ne.
Kwalliya ta biya kuɗin sabulu: Mahalarta taron ASCON sun yabawa masu shirya taron bisa kulawa ta musamman da suke ba su.