Screenshot 20260313 204400 ChromeWasu da ake zargin ‘Yan fashi ne sun daka wawa tare dayin awon gaba da kudi sama da Naira miliyan 4 da kashe wani Jami’in tsaron farin Kaya nasa kai a Tudun Wada Dankadai.

Dan Majalisar Tarayya Mai wakiltar Kananan Hukumomin Doguwq da Tudun Wada Alhassan Ado Doguwa shine ya samar da kudi kimani Naira miliyan 20 dimin rabawa al’umar Mazabar tasa.

Ana tsaka da rabar da kudin ne kwatsam wasu mutane da ba’asan ko suwqye ba dauke da muggan makamai suka farma jami’an da suke rabar da kudin inda sukayi awon gaba da sama da naira miliyan 4 tareda hallaka wani jami’in tsaro na farin kaya na sakai wato civil Depence Voluntire kamar dai yadda majiyarmun ta shaisa mana kuma akayi abun a gaban idonsa.

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version