GridArt 20251010 231414272

Maigirma kwamandan jam’iyyar Apc na jihar kano, Alh Murtala Sule Garo, tare da Maigirma shugabar matan jam’iyyar Apc’n jihar kano, Hajiya Fatima Abdullahi Dala, da sauran shugabannin jam’iyya mata na jihar kano, yayin wata ganawa ta ban girma da jaddada goyan baya ga Alh. Murtala Sule Garo.

Godiya ta musamman ga Kwamanda abisa karamci da mutuntawar da yake ga agaremu – Fatima Dala.

Hon Abbah Bari.
10th Oct. 2025.

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version