Share Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp Duk wanda zai fito takara ya fito a karamar hukumar birni ba zamu takewa kowa hakkinsaba Amman ni na hakura da takarar majalisar Tarayya wannan karo Muna zaune Lafiya da kowa a jam’iyyar Apc Babu Wanda nake rigima dashi ~mutari Ishaq yakasai~
Matashin Dan Siyasa Hon. Musa Sani Indabo ya Mika Form din Takararsa na neman zama Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Wudil/Garko a NDC.
Doguwa Ya Yi Kira ga Hadin Kan APC a Doguwa da Tudun Wada, Ya Bukaci a Sake Zaben Jam’iyyar Daga Sama Har Kasa