
Shekaru 64 cikin mutunci da mutunta mutane
Shekaru 64 cikin karamci da karrama mutane
Shekaru 64 cikin kamewa da gudun zubewar kima
Shekaru 64 cike da alheri da gujewa riya
Shekaru 64 cike da ilimi da kaskan da kai
Shekaru 64 cikin jagoranci abin misali.
Ance Dan Adam tara yake bai cika goma ba ko? To idan Sarkin Kano Aminu bai kai goma to zaka tsince a wajejen bakwai ko takwas.
Allah yasa ka gama rayuwarka cikin mutunci. Allah ya karya makiyanka da masu son ganin gazawarka….Amin.
#RanSarkiYaDade
#Celebratin64thBirthday
𝚌𝚛𝚎𝚍𝚒𝚝: 𝙰𝚢𝚖𝚊𝚗 𝙰𝚍𝚘
𝙳𝚘𝚖𝚒𝚗 𝚝𝚊𝚕𝚕𝚊𝚝𝚊 𝚖𝚞𝚔𝚞 𝚊𝚋𝚞𝚗𝚍𝚊 𝚔𝚞𝚔𝚎 𝚍𝚊 𝚋𝚞𝚔𝚊𝚝𝚊 𝚔𝚘 𝚋𝚊𝚖𝚞 𝚜𝚑𝚊𝚠𝚊𝚛𝚊 𝚜𝚊𝚒 𝚊 𝚝𝚞𝚛𝚊 𝚖𝚊𝚗𝚊 𝚜𝚊𝚔𝚘 𝚝𝚊 𝚆𝚑𝚊𝚝𝚜𝙰𝚙𝚙 𝚊 𝚠𝚊𝚗𝚗𝚊𝚗 𝚕𝚊𝚖𝚋𝚊𝚛 𝟶𝟿𝟶𝟿𝟿𝟸𝟸𝟸𝟸𝟷𝟷
𝚊𝚋𝚔𝚗𝚊𝚒𝚜𝚊𝟷𝟶𝟶@𝚢𝚊𝚑𝚘𝚘.𝚌𝚘𝚖