IMG 20251107 WA0000

Lokaci kawai muke jira, Babu wanda ya isa muboye masa raayimmu aduniyar Siyasa ko wanene Wallahi, Alqibilar Mu Guda Daya ce Baba Ganduje. Duk abinda Baba Ganduje yace asiyasa Samiina waadana, inji shugabar Matan Jam’iyar APC ta jihar Kano Hajiya Fatima Abdullahi Dala.

Umar ni kawai Muke jira yanda ka Dama mun gamsu mun amince zamusha Saboda Mu ‘ya’yan Halak ne wadanda basa mantawa da Karamcin da Halacci Arayuwa, babu wani abu da zaisa Mu bijirewa Umar nin Baba, kudi ko Milki Wallahi qarya sukeyi su sa mu yin butulci ga Mutanan da sukayi mana Halacci,
👉Ba wannan Maganar Wallahi,

#i Stand With Baba Ganduje Khadimul Islama koda Milki ko babu mulki.kamar dai yadda Mai nasara “Yar Goggo tace.

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version