1757257526085.Screenshot 20250907 160443

Haka Kuma Shugabar MATAN Jam’iyar APC ta Jihar Kano Hajiya Fatima Abdullahi Dala ta taya Dan Majalisar Kiru da Bebeji Abdulmumin Jibrin Kofa Murna da barin Kwankwasiya tareda dayi masa Lale Marhabun da shigowa Jam’iyar APC.

Domin neman Karin bayani ko saka muku talla sai a tura mana Sakon Whatsapp ta wannan lambar 08027324462 ko a abknaisa100@yahoo.com

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version