
Kungiyar masu gidajen man fetur na Najeriya sun tabbatar da cewa, dole ne su tsunduma yajin aiki idan ba a dakatar da shirin Dangote na rarraba man fetur a sassan Najeriya ba.
Domin neman Karin bayani ko saka muku talla sai a tura mana Sakon Whatsapp ta wannan lambar 08027324462 ko a abknaisa100@yahoo.com

