Screenshot 20251013 022846 WhatsAppBusiness

Mai girma tsohon dantakarar mataimakin gwamnan jihar Kano His Excellency Alhaji Murtala Sule Galadima Garo ya samu lambar girmamawa wacce kungiyar Dalubai ta Kasa (NAN ZONE A) suka karramashi.

Wanda dantakarar kujerar shugaban Matasa na jam’iyyar APC reshan jahar Kano Hon. Musaddiq Wada Waziri ya wakilce shi a wajen taron, sun bayar da lambar girmamawa ne saboda yadda yake bayar da gudunmawa a bangarori daban daban na taimakon al’umma da kuma cigaban Matasa.

An gudanar da taron a daren jiya a dakin daukar karatu dake cikin tsohuwar jam’iar Bayero Kano.

12/Oct/2025.

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version