Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa kuma tsohon gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya duba wani aikin cibiyar Musulunci da Ganduje Foundation ke ginawa a Jahi, Abuja.
Cibiyar za ta haɗa masallaci, makarantar Islamiyya, wajen yin alwala, cibiyar bincike da kuma gina kasuwa domin hidimar addini da ci gaban al’umma.
Ganduje ya nuna gamsuwarsa da yadda aikin ke tafiya tare da tabbatar da an kammala shi akan lokaci don amfanin jama’ar
Domin neman Karin bayani ko saka muku talla sai a tura mana Sakon Whatsapp ta wannan lambar 08027324462 ko a abknaisa100@yahoo.com
