Share Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp Dr. Gawuna ya karbi Katinsa a Matsayin sabon Dan Jam’iyyar ADC a mazabarsa ta Gawuna dake yankin Karamar Hukumar Nassarawa a Jihar Kano. Gawuna ya samun rakiyar Senator Rabiu Musa Kwankwaso tareda sauran manyan tafiyar kwankwasîya