1757619877134.Screenshot 20250911 204352

Daga Hon. Dr. Engr Sani Bala Member House of Rep Tsanyawa da Ghari.

In sha Allah a cikin satin nan za a Fara aikin ginin Classrooms a wadannan wurare dake Tsanyawa da Ghari.

1. Sabuwar Islamiyya/Primary Maigari, Yansoyewa, Kabagiwa Ward.

2. JSS Shuwaki, Makarantar Alh. Muzakkir Shuwaki, Ghari L.G

3. Zarogi Primary School, Zarogi Ward Tsanyawa LG

4. Kokai Primary School, Kokai Town, Dunbulum Ward, Tsanyawa L.G

5. Gwarmai Primary School, Gwarmai Ghari L.G

6. Kamar yadda yayi alkawari ginin Asibiti a Garin KASUWAR KUKA to Shima in sha Allah cikin satin nan za a fara.

7. Aikin Dam a Garin HARBAU da zarar Ruwan sama ya janye za a Fara wannan aiki in sha Allah.

Muna godiya mara Adadi da irin wannan Aikin alheri ga Alummar Tsanyawa da Ghari.

Ashiru Isyaku Gurum

SLA Media and Communications to MHR Tsanyawa da Ghari.

Domin neman Karin bayani ko saka muku talla sai a tura mana Sakon Whatsapp ta wannan lambar 08038124374 ko abknaisa100@yahoo.com

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version