Share Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp An Sace Yara Dalibai A Makarantar Peter’s Foundation Dake Yanin Rukubi A Karamar Hukumar Doma A Jihar Nasarawa Har zuwa yanzu dai ba a san adadin yaran da aka diba ba. Inda iyaye suka dinga rububin zuwa kwasar ragaowar yara daliban da suka rage.
Mai Martaba Sarkin Daura Alhaji Dr. Umar Farouk Umar ya nada Sheikh Abdulkadir Jiyali a Matsayin Sarkin Takutahar Kasar Hausa.
Rt. Hon. Alhassan Ado Doguwa ya kudurin gaggawa ga Majalisar Wakilai ta Kasa domin ta Sahale a sake Gina Gadojin Yankin Yaryasa dake Karamar Hukumar Tudun Wada: Auwalu Ali Sufi
Jam’iyyar ADC a Kano tayi Watsi Da Kwamitin Riko na Naja’atu Muhammed, Ta Kuma Bayyana shi a Matsayin Haramtacce ne.
Kwalliya ta biya kuɗin sabulu: Mahalarta taron ASCON sun yabawa masu shirya taron bisa kulawa ta musamman da suke ba su.
Gwamnan Kano ya kafa kwamitin yaƙi da shaye-shaye, ya naɗa Muhuyi Magaji Rimin Gado a Matsayin shugaba.