IMG 20251111 WA0000

Makiya da mahassada ne suka yi amfani da fasahar AI Domin su Bata mana suna Kamar yadda suka saba – Auwal Ali Sufi

Shugaban Yan majalisun Arewacin Nijeriya Rt Hon Alhassan Ado Doguwa tun kafin yayi Auren fari yake zuwa London.

Yau an wayi Gari, zamani yazo makiya sun saka na’urar AI sun Mai dashi wani abin surutu, zamu dauki matakin da ya dace ga duk Wanda muka samu da hannu a wannan lamarin.

 

AUWAL ALI SUFI

Mai magana da yawun Rt. Hon. Alhassan Ado (OON)

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version