GridArt 20251012 155604195

Maigirma shugabar matan jam’iyyar Apc’n jihar kano Hajiya Fatima Abdullahi Dala, ta halarci zaman majalisar zartarwa na jamiyyar Apc. Wanda ya gudana a ofishin jam’iyyar Apc dake Hotoro a jihar kano.

Shugaban jam’iyar Apc na jihar kano, Alh Abdullahi Abbas ne ya jagoranci dukkan shugabannin don tabbatar da nasarar jam’iyyar a dukkan matakai.

Jam’iyyar Apc ta gama shiryawa tsaf – Don tabbatar da nasarar jam’iyyar a jihar kano.

Hon Abbah Bari.
Ofishin women leader.
12th Oct. 2025.

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version