
YANZU YANZU: Ibrahim Traoré, Yace ƙasar Amurika Zatayi Babban kuskure Mafi girma idan ta kaiwa ƙasar Nigeria H@ri inda ya bayyana cewa Hakan Bazai Haifar da ɗa Mai ido Ba, Ba Zamu Zuba ido ƙasar Amurika ta Shigo Yankin Afirka Ba da Sunan yaƙi.
Ta yaya mutum zai iya kai wa wata ƙasa hari da bama-bamai, sannan ya kira hakan aikin zaman lafiya? A wannan duniya, mun fahimci cewa sai kana da makaman nukiliya ake girmama ka. Nan ba da jimawa ba, za mu mallake su — domin kare kanmu. Inji ~ Ibrahim Traoré, Shugaban Burkina Faso.