IMG 20251101 WA0009

Mai Girma Shugaban Jam’iyyar Apc Na Jahar Kano Alh. Abdullahi Abbas Dan Sarki Jikan Sarki Ya Jagoranci Zama Da Jagororin Karamar Hukumar Tarauni Dan Samar Da Maslaha a Tsakanin Gidan Siyasar Hon. Nasir Bala Aminu Ja’oji Da Dan Uwansa Hon. Hafizu Kawu Tarauni.

Alhamdulillah, Cikin Hukuncin Allah An Samu Daidaito Bayan Yarda Da Amicewa Da Duka Tsarin Da Jam’iyya Ta Kafa Dan Ganin Jam’iyyar Apc Tayi Nasarar Cinye Zaben 2027 a Tarauni Da Jahar Kano Dama Kasa Baki Daya.

Abba K Naisa

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version