Share Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp Alhaji Aminu Ado Bayero CFR JP CNOL yayi adduar cigaba da samun cikakkiyar lafiya a gareshi domin cigaba da amfanar da al’uma. Sarkin ya bayyana Dattijon a Matsayin wanda ya hidimtawa Najeriya a fannoni daban daban.
Shekaru 11 kenan da aka Kai hari akan Masallata a Masallacin Juma’a na cikin Birnin Kano, kalli Video yadda abun ya kasance👇
Abknews24 na mika Sakon Ta’aziyya ga Karamar Ministar Abuja Dr. Mariya Bunkure, bisa Rasuwar Shugaban Jam’iyar APC na Karamar Hukumar Bunkure Alhaji Rabiu Halliru Gurjiya.