
Dan Majalisar Wakilci Mai wakiltar Kananan Hukumomin Kiru da Bebeji yace tuni ya fice daga Jam’iyar NNPP Kwankwasiya Kuma Nan gaba kadan zai bayyana matsayarsa dangane da Jam’iyar da zai koma shida Jama’arsa.
Domin neman Karin bayani ko saka muku talla sai a tura mana Sakon Whatsapp ta wannan lambar 08027324462 ko abknaisa100@yahoo.com