
Yahya Gwangwazo, Mataimaki Na Musamman Ga Senator Barau Jibrin. Ban San Adadin Qungiyoyi Da Kuma
Mutane Daban Daban Daga Sassan Jihar Kano, Suke Min Magana Cewa Na Hadasu Da SenatOr Barau Jibrin Ba, Suna So Suje Suyi Masa Mubaya’a. Kuma Abin Mamaki Maza Da Mata Suna So Yasan Dasu Kuma Su Qulla Amana Dashi Su Tabbatar Masa Su Shine Zabinsu. Musamman Zaben 2027 Mai Zuwa.