IMG 20251110 050655

Wata sanarwa da NPFL ta fitar ta ce mahukuntan Katsina United sun gaza “samar da cikakken tsaro abin da ya jawo magoya baya suka shiga cikin fili” a wasansu da Barau FC a garin na Katsina.

Wanda Hakan tasa sai da magoya bayan Katsina United din suka jiean Yan easan Barau FC raunika saboda Jin haushin farke kwallon da sukayi inda aka tashi easan 1-1

 

Ƙarin bayani – https://bbc.in/4p4zLHK

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version